Jump to content

Wq/ha/Fela durotoye

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Fela durotoye
Fela durotoye

Adetokunbo Olufela Durotoye (an haife ta a Ibadan, Jihar Oyo a ranar 12 ga watan Mayu, shekara ta 1971) kanzalta ce ta kasuwanci, kwararriya a fannin jagoranci, kuma mai maganganun ƙarfafa gwiwa.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Akwai wuri na magana da kuma suka. Har wayau kuma akwai wuri da zamu bar AYYUKAN mu su yi maganan.
    • [1] Fela Durotoye na Magana akan:Dalili.